ProZ.com translation contests »
32nd Translation Contest: "Movie night" » English to Hausa » Entry by Zeety2016


Source text in English

Translation by Zeety2016 (#36697)

To say that I was compelled by Parasite from start to finish is an understatement; its filming style with tracking shots are enthralling. Having watched several Korean films during the London Korean Film Festival, I was familiar with the usual genres employed in such films but Parasite seemed to defy them all! Parasite is comedic, in a quirky way, it is also a thriller, straddles class divisions and also depicts a family tale amongst other genres and is therefore likely to appeal to all ages.

Parasite truly deserves to be watched in a cinema to appreciate its nuances and the stylish cinematography. As a summary, to avoid spoilers, Parasite tells the tale of the interaction between the Park family and the Kim’s, an unemployed family, whose contrasting worlds collide with long lasting consequences.

[...]Bong Joon-Ho manages to pique the audience’s interest with brightly lit shots coupled with the effective use of indoor space, and it is surprising to realise, after the film’s 2 hour 12 minute length, that most of the scenes occur within the Park family’s home. The mundane elements of domesticity are displayed with an intriguing perspective showcasing Bong Joon-Ho’s flair. It is a slow burner but you will revel in its beauty and ingenuity as Parasite convinces that it operates solely on one level but it is in fact multi-layered and depicts social realism with empathy and pathos.

The cast are beguiling to watch, every facial movement and action is accentuated, even the mere act of walking up or down stairs can convey hidden meaning, which the camera fragments. Levels of unease are also created by virtue of that effective use of space with unusual camera angles and dramatic weather conditions ratcheting up that sensation. There is a surreal nature to Parasite, which its score emphasises, and furthermore the film adopts elements of the absurd devised in such an ingenious way which is truly cinematic magic. Parasite’s apparent eeriness will certainly keep you riveted and would not feel alien to the Twilight Zone school of filmmaking.

The actors are very impressive and add breadth to their roles creating relatability whilst seeming effortlessly cool. When Ki-Woo and Ki-Jeong Kim were working within the Park family home as private tutors they certainly epitomised this level of nonchalant, understated authority creating an aura of mysticism with the unspoken, almost mythical, tutoring techniques employed. Quite simply, the actors Park So-Dam and Choi Woo-Sik, as Ki-Woo and Ki-Jeong, are compelling to watch in the different directions that Parasite follows and they carry these performances seamlessly thereby inviting the audience to be on their side.

[...]Parasite is a remarkable piece of extremely skilful filmmaking, it is simply a must see film, and so I am looking forward to re-watching the film on its UK general release date.
A Ce tilastani akai akan fim ɗin Parasite tun daga farko har ƙarshe, rashin fahimtar lamarin ne!Salon yin fim ɗin tare da bin diddigin hotunan fim ɗin suna da ƙayatar wa da ban shaʼawa.Na kalli fina-finan koriyawa da yawa a lokacin bikin fina-finan koriyawa a burtaniya,na saba da ganin nauʼika-nauʼika da salon da suka saba amfani da su a cikin irin waɗannan fina-finai amma Parasite ya sha bambam acikinsu duka!Parasite fim ne na ban dariya,ta hanya me ban mamaki da burgewa,wannan dalili ne yasa yake tafiya da zamani.

A gaskiya fim ɗin Parasite ya cancanci kallo a gidan kallo na kallace-kallace.domin a baiyana irin salon sa na burgewa da dabaru na salon shirya fina-finai.A taƙaice domin gujewa masu kushe shi,Parasite labari ne akan muʼamulla tsakanin iyalan malam Park da kuma iyalan malam Kim wanda ya kasance mara sanaʼa wanda yayi sanadiyyar jagule alʼamura na tsawon lokaci.

.....Bong Joo-Ho yana ƙokarin ganin ya burge masu kallo inda yake ƙawata wajen shirin fim din sosai da abubuwan burge wa da ban shaʼawa tare da abubuwa na ban mamaki bayan kallon fim ɗin na tsawon saʼoʼi 2 da mintuna 12,wanda mafiya yawan hotunan fim ɗin sun faru ne a gidan malam Park,inda ake nuna bajinta tare da abubuwa na ban mamaki da alʼajabi da suke nuni da ƙwarewa da basirar Bong Joo-Ho.Yana da zafin rai gaskiya amma kuma duk da hakan zakuyi murna da ƙyawun sa da basirar sa kamar yanda aka nuna a fim ɗin Parasite yana aiki ne akan mas ala guda ɗaya,amma kuma ya shafi mas aloli dayawa kamar kwatan ta gaskiya,zamantakewa ta yau da kullum tare da tausayi da kuma jin ƙai.

ʼƴan wasan kwaikwayon suna shirin domin kallo,wanda suka haɗa da hotunan fim ɗin da kuma faɗi-tashi wanda ʼƴan kallo basa gani da abubuwa masu wahala shiga lungu da saƙo da kuma dai-daita yanayin wajen daukar fim ɗin.Akwai tabbataccen yanayi mai kyau a fim ɗin Parasite wanda ya samar da maki mafi fifiko sannan bayan haka an nuna abubuwa na ban mamaki da alʼajabi wanda baʼa saba ganin suba a irin nauʼika-nauʼikan fina-finan wanda suke dabaru ne da kuma salo na shirya fina-finai.an baiyana abubuwa na mamaki a cikim fim ɗin Parasite wanda baʼa saba dashi ba amma hakan bazai sa kuji sabon abu akan makarantar fim ta Twilling Zone ba.

Jaruman fim ɗin suna matukar birgewa da ban shaʼawa yanda su ke jajircewa akan aikin su sannan kuma suke kara himma da karsashi a aikin su cikin ruwan sanyi.A lokacin da malam Ki-Woo da kuma malam Ki- Jeong Kim suke aiki a cikin gidan malam Park a matsayin masu horar wa masu zaman kansu,Tabbas sun kwatan ta abubuwa na dabaru,yanda suka nuna abubuwan alʼajabi,da surkulle da dai duk wasu abubuwan dabaru wanda ake amfani da su.anyi amfani dasu a sauƙaƙe.Jaruman wato malam Park So-Dam da kuma Ki-Jeong,suna mamarin a kalle su daga sa ssa daban- daban,kuma suna daukar bayanai inda suke gaiyatar masu kallo su kasance tare da su awajen daukar fim ɗin.

......Parasite wani fim ne da aka zuba basira da salo na birge wa na dau kan fim akansa saboda haka ina fatan na kara kallon fim ɗin Parasite a ranan fitowar sa ta burtaniya gaba ɗaya.


Discuss this entry